Celta Vigo ta lillisa Real Madrid har gida da ci 2-0

 



CELTA VIGO SUN HADAWA REAL MADRID KOKO DA GIYA.

Kungiyar Kwallon kafa ta Celta Vigo Sun bi Kungiyar Real Madrid har gida tare da Saka musu Tafka da Ci Biyu ba ko daya,a cigaba da Gasar laliga da ake bugawa a Kasar Sifaniya.


Da wannan Nasarar Celta ta Hadawa Real Madrid koko da giya,tare da Damalmala mata Lissafi a burinta na lashe gasar laliga,inda zuwa Yanzu Abokiyar Adawarta sake matsayi na Daya wato Barcelona ta bata Maki 4 a saman Teburi.


Wannan Tafkar da aka yiwa Kungiyar ta Los Blanco ya sanya da yawan Magoya bayan Kungiyar Sun yanke Kauna da Mai Horaswa Xavi Alonso.

Comments

Popular posts from this blog

Yarjejeniyar Tsagaita Wuta a Syria: Sabon Matakin Diflomasiyya tsakanin Gwamnati da Mayaƙan Ƙurɗawa

Wani ɗan asalin Ireland ya shiga rikici a wata ƙasa – Gwamnatin Ireland na sa ido kan lamarin

Saudi Arabia da Najeriya Sun Kulla Yarjejeniyar Daukar Ma’aikata